Posts

Showing posts with the label Abubakar

SHEKARU BIYUN TINUBU, GABA A KA CI KO BAYA?Ali Abubakar Sadiq

Image
Hakika a shekaru biyun nan, tabbas akwai abubuwa da su ka sami gagarumin ci gaba, yadda a tarihin kasar nan ba'a taba ganin irinsa ba. Haka kuma a daya hannun, abubuwa da dama sun yi koma bayan da ba'a taba ganin irinsa ba. Bari mu fara da ci bayan da aka samu. Tashin farko dai, a 2023 tattalin arzikin Najeriya shine mafi karfi a fadin Africa, yayin da Egypt, South Africa da Algeria ke biye da mu. Amma daga ranar da aka rantsar da Tinubu kuma ya karya kumallo da cewar an cire tallafin mai, nan take karfin tattalin arzikin Najeriya ya fara zamiya har zuwa yanzu, yadda a karshen shekarar 2024 sai gashi mun koma na hudu a bayan South Africa, Egypt da Algeria. A watan Mayu 2023 Tinubu ya sami Dollar a Naira 460 amma a yau da nake wannan rubutu ta ninka kusan sau hudu, wato Naira 1571. Shi ma man fetur yayi tashin gwaron zabi kamar Dollar inda ya ninka kusan hudu a yau, wato daga Naira 254 zuwa Naira 950 akalla. Bayan cire tallafin, gwamnatin Tinubu ta bayyana cewa jama'ar kasa ...

MENENE ABIN BURGEWA A CIKI?Ali Abubakar Sadiq

Image
Hoton Gwamnan Kano da wasu Yara biyu da aka tsinto su na kwana a titi ya karade social media. Yawancin mutane na ta yabawa wannan kokari na Gwamna, amma menene abin burgewa a ciki? Ga duk mai shekaru irin namu, ya san cewa wannan dabi'ar sabuwa ce ta zamani, domin a shekarun baya babu wanda zaka samu ya na kwana a titi face mahaukata ko yan kwaya. Amma duk wani mutum komai rashin gatansa ya na da inda ya ke kwana. A unguwanni zaka sami soraye manya da ke zama wajen kwanan almajirai da baki wani lokaci ma har masallatai na karbar bakuncin baki. Bahaushe na da hadisinsa cewa "Da, na kowa ne" don haka babu yadda za a yi kaga wani mai karamin shekaru ya kwana a titi, ko manya sai dai wadanda su ka fada ajin mahaukata ko yan kwaya. To amma yanzu Allah kadai ya san yawan mutane manya da yara da ke kwana a titi. Me ya jawo haka? Idan na takaita a kan yara masu kwana a titi, dalilai suna da yawa, kama da mummunar dabi'ar bara wadda malamai da iyayen zamani su ka assasa wadda ...

TINUBU, THE NORTH AND 2027 - Ali Abubakar Sadiq

Image
For over a quarter of a century, Nigeria had not seen a master political strategist like Tinubu. He is a damn cool political customer that perfected the art of manipulating political friends and foes alike, using machinations that borders on capitalizing on polical greed, corrupt stance and selfish inclinations of our political elites. Forget the NADECO days and the self imposed exile, or even the brief stint at the National Assembly as Distinguished Senator, he launched the first step of realizing his ambition to rule the country by contesting and winning the Lagos State Governorship in 1999. You must give Tinubu credit for transforming Lagos in his two terms through pragmatic strategy of surrounding himself with some of the best minds and technocrats Lagos can offer at the time. He withstand the high-handedness of Obasanjo as he choked Lagos revenues by freezing it's Local government funds for two years. Tinubu not only launched himself but his human machinery, hoping...